idan yaro yakai wata uku da haihuwa anabashi man tafarnuwa rabin karamin cokali sau uku arana kwana uku zairabashi da danshi da tafiyar ruwa da cutar tamowa amma arinka hadawa da abinda zaisha kuma shafawa yaro man tafarnuwa a dasashinsa yana saukaka fitowar hakorin jariri mace mai goyo idan batada isashshen ruwan nono sai tasamu hantar karamar dabba tasoya tacinye zatasamu karin nono amma azuba cokali daya na man tafarnuwa acikin man suyar, idan yaro yana kurga ,(wata tsutsace da take fitowa a dubura) ko in yana kuka marar dalili sai abashi man tafarnuwa rabin cokali sau 2 arana, idan anaso yaro yakasance cikin kuzari da koshin lafiya sai tarika zuba man tafarnuwa karamin chokali a abincinta...
Daga taskar Dr kabeer
08096343188
08165351087
Mkabeer5618@gmail.com
ALLAHU YA SAKA DA ALKHAIRI AMIN
ReplyDelete