ZUWAGA MA'AURATA
*****************************
Ayau za mu dan tabo wasu daga cikin
amfanin turaren Almiski, Tafarnuwa,
Alkama, Ayaba da sauransu, wanda mafi
yawan mutane ba su sani ba. Masana sun bayyana amfanin wadannan sirran
da kayan marmari ta bangarori da dama,
musamman wajen inganta sha’awa a
yayin ibadar aure.
An hakkake cewa turaren Almiski yana
taka muhimmiyar rawa wajen motsawa ma’aurata sha’awarsu a yayin da suka
kuduri aniyar gabatar da juna wajen
ibadar aure. Hakan ta kasance ne dalilin
irin kamshin da turaren yake da shi, saide
turaren miski sunanan kala dayawa
amma maikyan shine wanda ake ƙira ( Almisk attahara) yanada ƙauri sannan
farine kamar madara wannan yanada
ƙamshi sosai kuma yana jimawa ajiki
tareda jan hankalin maigida zuwa kanki,
sannan mata suna amfani dashi bayan
sun gama haila domin yaɗauke duk wani ƙarni atareda su.
- Tafarnuwa: Ita ma tafarnuwa shakka
babu
babbar jagora ce wajen samun karfin
jima’i
da kuma dadewa. Galibi ma’aurata sukan fuskanci matsalar sadar da juna a yayin
ibadar aure. Matukar an fuskanci hakan,
za a iya amfani da wannan sinadarin
wajen kara
ni’ima da jimawa a yayin gudanar da
ibadar kamar yadda mukayi bayani a rubutun baya.
- Albasa: A yayin wasu sinadaran ke
amfani
wajen dadewa a yayin jima’i, masana
sun
tabbatar cewa albasa tana daya daga cikin
nau’o’in sinadaran da ake amfani da su
wajen karin yawan ruwan maniyyi a jikin
dan adam. Haka kuma masanan sun
tabbatar cewa Albasa tana taka
muhimmiyar rawa wajen karin girman al’aura musamman ga maza.
- Alkama: Garin alkama na daga cikin
nau’o’in abincin da ma’aurata ke bukata
wajen karin ni’imar aure. Yadda ake
sarrafa shi kuwa shi ne, ana samun garin
alkama a hada shi da nono mai kyau, ko madarar shanu, wadda aka tatsa yanzu-
yanzu, a rika hadawa da ruwan dumi ana
sha. Hakan yana magani sosai wajen
mu’amala tsakanin mata da miji,
musamman kara dadewa a yayin jima’i.
- Ayaba: An kwadaitar da ma’aurata su yawaita cin ayaba, masana sun tabbatar
cewa ita ma Ayaba tana karawa namiji
karfi matukar gaske.
Jirjir: Yana matukar amfanin musamman
ga maza, idan aka hada shi da
Habbarashid, yana kara karfi sosai musamman ma ga wanda yake da rauni
sosai.
- Dabino: Masana sun kwadaitar da
ma’aurata, musamman maza su yawaita
cin dabino gabanin fara ibadar aure. Sun
tabbatar cewa matukar mutum ya ci dabino kwara goma, kafin fara jima’i
gaskiya baza aji kunyaba.
- Habburrashad: Masana da dama sun
kwadaitar da mata su yi amfani da
wannan sinadarin wajen samun karin
ni’ima a jiki. - Hulba: Wannan sinadarin yana da kyau
ga
mata su yi amfani da ita. Su rika sha zai
kara
wa mata ni’ima a jiki sosai.
- Ridi: Maza masu fama da raunin mazakuta suna iya amfani da Ridi, su
yawaita cinsa, yana amfani sosai wajen
magance raunin na su.
Daga taskar
Dr kabeer ishaq
08096343188, 08165351087
Email- mkabeer5618@gmail.com