Ana dafa albabunaj tare da zuma a sha, aljani zai bar jiki nan take in shaa Allah, musamman ga wadanda suke cikin kai da bargo da jijiya, amma ana son yawan shan ruwa idan ana shan maganin.
08096343188
AKIRU-KARHA
Za a hada shi da zuma a bawa mai farfadiya da safe kafin yaci komai da kuma da marece akalla kwana talatin, bayan sati daya sai a bashi filisko. Zai warke da yardar Allah.
08096343188:
KASHU(yazawa)
Ana shan sa don magance cutar da aljani ko sammu ko maita suka sa a cikin hanta ko zuciya da yawan wasuwasi da kasala da tari da asma , kada a yawaita cinsa.
[08096343188
ZA'AFARAN
Yana halaka bakin aljani tare da halaka mai aljani taurin kai, sannan kuma ya bude idon wanda aljanu suka rufewa ido, ana hada shi da hububul miski da ma'u wardi ana amfani da shi kowane lokaci.
08096343188
HABBAT SAUDA
Aljannu basa sonta ko kadan, wanda yake aiki da ita ma zai samu kariya daga kowane irin mugu, ana kuma hada ta da man zaitun a sha a shafa, sannan ana turara garin ta a cikin agida ko kanti safe da yamma,
haka kuma za'a iya hadawa tare da zuma don magance cutar jiki da dai makamantan su. Zaki iya turara farjinki da ita zaki sha mamaki.
08096343188
MISKI
Idan aka hada man zaitun da miski da habbat sauda aka yi addu'a a ciki ana shafawa yana karya lagon duk wani mugu har mahassadi da maye da boka duka in shaa Allah.
08096343188
DABINO
Yana magance rashin jinin da aljanu suka tsotsa,musamman dabinon madina, amma duk wanda aka ci yayi, sannan yana dawo da ganin da yayi rauni da yardar Allah....] 08096343188
YANSUN
Ana dafa shi da zuma da akiru karha a sha don kona bakin aljani mai taurin kai ko fitar dashi daga jiki, sannan yana warkar da sammu da maita da farfadiya da yardar Allah] 08096343188
KUSTUL HINDI
kala biyu ne :
Akwai fari da baki
Kowanne aka samu za'a yi aiki da shi wajen warkar da kumburin mahaifa, cizon maciji ko cizon kunama, da duk wata cuta da aljanu ke sakawa dan adam, ko
sammu ko maita, ana shansa da zuma ko a hada da man zaitun, sannan za'a iya daka shi sai dinga shaqa garin ta hanci.
No comments:
Post a Comment